Nidae fatana ALLAH yasa tasamu ciki shi kuma cikin aishar yabi rariya.... Ba'ada zalika marubuciya ki jarabci jabeer da tsananin son saadatu da dan da zata haifa ajamanashi akasa sosae plsss😢😢. Be kyauta ba😢
Innnalillayi wa inna ilaiyirraji un ya tabbata dai jabir ya saki sa adatu 😭😭😭😭😭wlh yau nayi kuka kamar ance na rasa wani abu me muhimmaci Allah yasa haka shine mafi alkairi kuma Allah yasa itama tanada ciki yanzu
Nima Ina Jin sakin na garzayo comment section in samu abokan Taya jimami, Ashe duk wannan kaunar da yake mata farin cikin Tasha zai iya sawa ya saketa😢
Gaskiya jabir Bai kyauta ba samm wlh sa'adatu Bata cancanci haka ba Saida ya ce budurcinta tukuna haba. Gaskiya marubuciyar Nan ta kyara rubutun . Allah yasa cikin ya zube muga ta San zuciyar jabir banza kawaii ya batamin rai 🗡️🗡️🗡️🗡️
Wlh kuwa suna bani mamaki,sunada son zuciya,Kuma Aisha da Allah ta dogara Koda likita yace bazata haihu ba,ta sare a baya, daga baya Kuma ta mika lamuranta ga Allah,Kuma Allah ya share mata hawayen ta,ya bata ciki,,Koda littafi ne, Amman nunawa soke Allah bai iyaba Kenan,,kodan sa'adatu tana Star din littafi Hakan ba yana nufin komai zai tafi mata yadda takeso bane,dole ne a nuna mata kuskuren su akan abunda sukayi,,, Amman naga wasu har cewa suke Daman cikin ya zube,ko Aisha ta mutu, saboda son zuciya
Hmmmm wannan chikin nà aisha kodai wurin haifar shi ta mutu ita da yaron ko koma chikin wurin haifarsa ya mutu koma ache ita baza ta sake haihuwa ta zasu koma wurin sa adatu ita koma tache bazata koma ba😂😂😂
Baiwar Allah wane ya turasasaki yace dole saikin karanta tunda aka fara book dinna kike comments mara dadi amma kamar dole ita mai karantawa ba itace ta rubuta labarin ba amma kina kausasa kalamanki haba mana magana me dadi ma sadaka ce idan be miki ba ki daina ji babu dolel🤗
Da tun ni littafin an gama ,amma malama lubna dai dawo da mu baya take da nayi gama sai a dawo baya ai ta bayi da zai ci locaci ,in abu baki ne Sai a fada mana yanda aka samu shi🥹😭
Jiya nayi wannn tunanin za asaki sa adatu ko aisha ta mutu cikin 2 za ayi 1 to anyi 1 saura 1 tunan zata hadu d bash abokin tahir munjishi a farkon labari sai 1 tinanin jabi saiyayi dana sani d sanin rayuwa d ss adatu😅😅😢😢😢
Aisha mutuniyar kirki ce tabbas Amman kodan wannan abinda jabir yayi zanso marubuciyar nan ta kashe mana aishan wajen haihuwa seta saka masa son sa,adatu me tsanani 🥹😭
@@HawwaDayyabsalga-o9p eh mana Kinga idan ta mutu nanma wata aya ce tunda rashin hakuri tun asali sukayi ai kuma ga aya sunga lamarin allah maimakon yayi hakuri ya rike sa adatun Amman be daddara ba
Gaskiya jabir be kyauta ba banji dd sakin sa'adatu ba seda ta fara shakuwa dashi y zo yy wannan aika² hmmm allah ma yasa ita Sa'adatun tana da nata cikin ba tare da sanin su ba ita kuma cikin Aishar y zube se muga yadda za'ayi 😢😢
Ya rabbil-izzati 🙏 nima kayimin bazata kamar yadda kayima Aisha bazata a wannan littafin,nima kayimin a zahiri,ka bani ciki ya'ya masu albarka 😥
Ameeen ya rabbi allah kanamu yaya nagiri masu albark
Ameen nima haka sis😢😢😢
Amin ya hayyu ya qayyum Allah ya baki 😊
Amin takwara dan isar annabi da Al Quran 😢😢😢
Ameen ya Allah ❤😢
Nidae fatana ALLAH yasa tasamu ciki shi kuma cikin aishar yabi rariya.... Ba'ada zalika marubuciya ki jarabci jabeer da tsananin son saadatu da dan da zata haifa ajamanashi akasa sosae plsss😢😢. Be kyauta ba😢
Nikam inason A'isha wlh sbda tanada hali me kyau kuma ta cancanci ta haihu kuma da soyayyar jabir
Masha Allah merci beaucoup ❤❤❤❤❤
Nifa idan kinakaratunnan baiya jikinaba harzuciyata da numfashi na nutsuwasuke dan sauraro thank you so much 😘 sister allah ya kara kaifin basira😊❤
Allah sarki sa,adatu saki babu dadi
Innalillahi wa inna ilaihirraji un sakifa🥺😭wadda taji kamar ita akaiwa sakinnan taimun like😂ko gama ji banyiba nashiga comments
Ba ddi gskya
Allah Sarki Sa'adatu!Gsky ko yanemi ta dawo Allah Yasa taki dawowa,Dudda dan kudi tayi amma sun fara son juna
Waiyo sa adatu ki rungume kaddara allah yanasane dake thank you so mush sister Love you so mush ❤❤❤❤
Masha allah thanks ❤❤
Ma Shaa Allah, Jzkl Khair
Mu gode sosai yar uwa 😊❤
Masha Allah thank you very much jazakillahu khair sister 💞💞💞💞💞💞✌🏻
Innnalillayi wa inna ilaiyirraji un ya tabbata dai jabir ya saki sa adatu 😭😭😭😭😭wlh yau nayi kuka kamar ance na rasa wani abu me muhimmaci Allah yasa haka shine mafi alkairi kuma Allah yasa itama tanada ciki yanzu
Jazakullahu bi Khair anuty Zainab 🎉🎉🎉
Allah kaman ba zata da miji nagari alfarmar annbi Muhammad s a w da alkurani
Allah sarki Rayuwa 🥹💔
wallahi badan ni ma mace bace Kuma uwa wallahi da nace cikin aishan ya zube amma allah ya kama shi yaje wa neman taiko gun aishan a karo na biyu😎😎😭🙏
Wallahi nima haka kuma Allah yasa itama tana da chikin mugani
Leyfin mi Aïcha de jabir sukahi haka
Saadatu kudi yakaita kuma ambata
Anamie zai rike auren Saadatu ?
Masha Allah mungodiy sosi Allah ya karabasira dadau kaka meanfani 🎉🎉🎉❤❤❤❤Allah sariki saadatu Allah yakamiki mafita😢😢😢😢😢😢
Ma Sha Allah
Hasubunnallahu wa ni'mal wakeel.
Allahsarki Sahadatu.
May Allah maje it wasy for you. 😢
Thank you very much aunty Zee.
Allh yasa suje wani asibitin ace ba ciki bane Kuma daga baya yagano sa adatu nada ciki Kuma yace tadawo tace bazata dawoba
@@SeiKs-ke1dq ni fa ina tunanin chikin nan zubewa zaiyi inma akwai kenan 😤😤
Kai amma wannan jabir din anyi dan kundun uba haba wannan wace irrin lukutar rigima ce haka😢😢😢😢Allah sarki sa'adatu
Aunty zee thanks 🙏
Masha Allah muna godiya sosai🥰😍😍🥰
Allah sarki sa adatu Allah ya zabamiki afi alkayiri ameen 😭😭
Allah sarki sa'adatu amma na tayaki jimami in sha Allah kema akwae jinin shi ajikin ki 😢😢
Alhamdoulillh
Saadatu ki nemi mijinki
Allah ya hada kowa da rabanchi😊😊
Masha Allah ❤️😢❤
Gaskiya yau banji dadi novel din nan ba abin taksi wllh 😭😭
sakiiiiiii gaskiya banji Dadi ba ban ma gama ji ba nashiga commend 😢
Nima Ina Jin sakin na garzayo comment section in samu abokan Taya jimami, Ashe duk wannan kaunar da yake mata farin cikin Tasha zai iya sawa ya saketa😢
Ma Sha Allah ❤
kan uba wlhi sabuda takaice narasa mizan fada😮😢😢😢
Allah sarki sa,adatu😢 Allah yasa itama tana da ciki❤🕊🙊🙊🥰🥰
Ameen
Ameen
HADIZA DJIBRILLA GABON 🇬🇦 🇬🇦 allah sarki sa adadtu rayuwa kenan 😮😮😢😢😢😢❤❤❤❤❤
Subuhanallah innalillahi wainna ilahirrajiun ja....bi......r 😭😭😭😭😭
Bam taba comment ba saiyau gaskiya banji Dadi bah wlh harnaji novel din yafitamin daga Rai saki fah kuma wai saadatu aure biyu fah haba
Masha Allah
Masha Allah ❤
You are the best my favorite
Masha Allah 🥰
Wayyo Allah sarki sa,adatu 😢
Masha Allah munagodiya sosai Allah yakara basira ❤❤❤🎉🎉🎉🎉
Mashallah sis nd may Allah bless u ❤❤❤
Masha Allah Allah yakara basira Ina inagachikin masu son chikin Aisha yaxube itakuma sa'adatu tasamu chiki
Allah sarki sa'adatu wayyo Allah na😢😢
Allah sarki sa adatu😢😢
Wayyo Allah sa,adatu in sha Allah wajen haihuwa zata mutu
Itawa😢
Aisha mana
Aa wannan mugun fata haka 😂😂
@@aidabarnawy6240ke dai bari dunia ba gaskia. Zaince yarjejenia ce sukayi
Kudi takeso kuma an bata .
To sai mi ?
Allah yasa
Gaskiya jabir Bai kyauta ba samm wlh sa'adatu Bata cancanci haka ba Saida ya ce budurcinta tukuna haba. Gaskiya marubuciyar Nan ta kyara rubutun . Allah yasa cikin ya zube muga ta San zuciyar jabir banza kawaii ya batamin rai 🗡️🗡️🗡️🗡️
😂😂😂 Haba sis Kar cikin ya Xube dai Allahsa ita ma sa adatun ta samu cikin
Neh kar Allah Yaba sa' adatun ma ta hakura da jabir Koh ta aure bash abokin Tahir Koh ta aure Tahir wlh neh raina abace yake
Ai daman na fada sakinta Tasha zata sa yayi kuma kila da ciki ajikinta,ni dai Allah isa ta qwalle in ya dawo taci uban sa😏
@@SalihuHalima-m5nnasan dai kila tarih ya dawo mata
Ni na kasa magana ma😢
Gaskiya yau banji dadi novel din nan ba abin takaici wllh😢😢😢
Munagodeya aunty zee Amma dn Allah ariga sakoh Muna dawuri
Masha Allah Abokiyar Hrnm❤❤🎉🎉
Yau dai ban san me zan rubuta ba😢😢😢 kamar kala maina sun qare
Hmmmm😂
Allah yasah chikin yah xubeh😢
Am speechless 😢😢😢😢😢
Sa,adatu fa tanada ciki wllh 💃💃ku kwantar da hankalinku
@@AdamuSuleiman-k5h tayaya ka sani kai kuwa
❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
MashaAllah ❤️😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
Allah sarki sa adatu. Bawari allah
Da alama yan comment kun manta saadatu san zuciya ya kaita da son kudi
Wlh kuwa suna bani mamaki,sunada son zuciya,Kuma Aisha da Allah ta dogara Koda likita yace bazata haihu ba,ta sare a baya, daga baya Kuma ta mika lamuranta ga Allah,Kuma Allah ya share mata hawayen ta,ya bata ciki,,Koda littafi ne, Amman nunawa soke Allah bai iyaba Kenan,,kodan sa'adatu tana Star din littafi Hakan ba yana nufin komai zai tafi mata yadda takeso bane,dole ne a nuna mata kuskuren su akan abunda sukayi,,, Amman naga wasu har cewa suke Daman cikin ya zube,ko Aisha ta mutu, saboda son zuciya
Allah sarki sa adatu tabani tausayi
Hmmmm wannan chikin nà aisha kodai wurin haifar shi ta mutu ita da yaron ko koma chikin wurin haifarsa ya mutu koma ache ita baza ta sake haihuwa ta zasu koma wurin sa adatu ita koma tache bazata koma ba😂😂😂
Masha Allah❤🎉 first
Zaja kallahu kairan Dan Allah asako mana saura
Gaskiya wannan episode ya min dadi kun manta son kudi ya kaita
Ai she ne😂 sis😂😂😂
Amma zuciyar ta tana da kyau da son kyauta ki duba me gadi ma yaci dadi😂
ni wlh nagaji da sauraran wannan sakaran littafin 😮😮😮kwata kwata babu ma'ana
Baiwar Allah wane ya turasasaki yace dole saikin karanta tunda aka fara book dinna kike comments mara dadi amma kamar dole ita mai karantawa ba itace ta rubuta labarin ba amma kina kausasa kalamanki haba mana magana me dadi ma sadaka ce idan be miki ba ki daina ji babu dolel🤗
Allah sarki sa adatu😢😢😢😢in Sha allah se allah ya saka mata in Sha allahu se cikin ya bare ko ace wani ciwon ne ba cikiba😢😢
To me akayi mata 😂😂😂😂
Muna godiya anty zee 🎉🎉
Umma abun akwai abun tausahi ba taba tunanin hakaba amman jabir yasham maceni kamar yadda yasham maci saadatu all ya bata karfin juwrewa
Allah sarki sa'a 😢😢
Wlh jama'a inna mana murna saadatu nada ceki allah hmmm a kwayi cakawkiya 😢 Dan allah abokiyar Hira kikawo labari gobi insha Allah please 🥺😫🙏
Allah sarki saadata Allah ya za😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Masha allah munagodiya sosai ❤❤❤❤❤❤
Gaskiya banji dadin sakin sa'adatu ba😢
Soubhanilllahi 😢😢
Da tun ni littafin an gama ,amma malama lubna dai dawo da mu baya take da nayi gama sai a dawo baya ai ta bayi da zai ci locaci ,in abu baki ne Sai a fada mana yanda aka samu shi🥹😭
Wlh kina jamana Rai akan littafin nan 😢
😭😭😭ya ilahi jabir meye haka
Wanna episode din babu dadin ji wallahi 😢
Insha Allah itama sa adatu nada cikin 😭😭😭😭wayyoo Allah nmu ansake ta 😭😭😭
Allah yasa Sa'adatu nada ciki 😢😢😢😢😢
Ameen 😂
Ameeennnnnnnn 😩
Jiya nayi wannn tunanin za asaki sa adatu ko aisha ta mutu cikin 2 za ayi 1 to anyi 1 saura 1 tunan zata hadu d bash abokin tahir munjishi a farkon labari sai 1 tinanin jabi saiyayi dana sani d sanin rayuwa d ss adatu😅😅😢😢😢
Aisha mutuniyar kirki ce tabbas Amman kodan wannan abinda jabir yayi zanso marubuciyar nan ta kashe mana aishan wajen haihuwa seta saka masa son sa,adatu me tsanani 🥹😭
Allah yasa ayi Haka🤲
@@ChaibouSaadatouAmeen y Hayyu y Qayyum
😂😂 eh Wlhy kuma da za ayi hakan da zai fi Saboda in aisha tana raye ya nuna son sa adatu zataji ba dadi gwara ta mutun kam😢
Allah isa cikin ma ya zube,sunyi wasa da rayuwar marainiyyah balle jabir
@@HawwaDayyabsalga-o9p eh mana Kinga idan ta mutu nanma wata aya ce tunda rashin hakuri tun asali sukayi ai kuma ga aya sunga lamarin allah maimakon yayi hakuri ya rike sa adatun Amman be daddara ba
Sa adatu fa zata dawo Dan jabir fa Yana Santa Kuma shine zama me lasisi
Ko shakka Babu Sa,adatu nada ciki❤❤🎉
Batada shi zatayi karatu tazama classic lady
InshaAllah
Wlh yau jabir din nan ya bani haushi, Allah yasa cikin ya zube
Gaskiya jabir be kyauta ba banji dd sakin sa'adatu ba seda ta fara shakuwa dashi y zo yy wannan aika² hmmm allah ma yasa ita Sa'adatun tana da nata cikin ba tare da sanin su ba ita kuma cikin Aishar y zube se muga yadda za'ayi 😢😢
@@AminaMuktar-tt3ki to fah Allah dai yasa ya maida ta kuma mahaifiyar shi ta matsa sai ya dawo da it sai muga yazasuyi
Don Allah a do'ra cigaba gobe
Wai wacece aishan nan haba dan allab😢
Sai kace hurul een😂
Allah yasaka miki sa,adatu
Allah Sarki Sa,adatu 😢😢😢😢
MashaAllah 🎉🎉❤❤
Shifa dan,adambituline albarkacin sa,adatu sinsamu shinesukayadaeta🙏👍
M Sha Allah Allah yakara basira da daukaka Allah yasa Kafi haka 😢😢😢😢😢
Ya allah kajarbi jabir da son saadatu😢
❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉
Hmm am speechless 😢
Allah sarki takwara bason kudibane kaddaratace kuyihakuri Yan comment zakiga yadda alamarin Sai kasance muje zuwa abokiyar mu Allah yasa ka da alkairi
Allah sarki sa sa adatu😢😢😢🤦♂️🤦♂️
Masha Allah❤❤❤🎉🎉🎉
Allah dan girman zatinka Allah dan buwayarka Allah saboda manzan Allah Allah kabamu haihuwa Allah kabamu masu albarka 🥹😭😭😭😭👏
Don girman zatin Allah aunty zee adaina jamana rai inason littafin sosai 😭
ya Allah 😭😭😭😭